Skip to content
The Believer's Library

Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020

Psalms 133 OHCB

Side by side with the Father's Heart Bible™

Waƙar haurawa. Ta Dawuda.

1Abu mai kyau ne, mai daɗi kumasa’ad da ’yan’uwa suna zaman lafiya!

2Yana kamar mai mai darajar da aka zuba a kai,yana gangarawa a gemu,yana gangarawa a gemun Haruna,har zuwa wuyan rigunansa.

3Yana kamar raɓar Hermonda take zubowa a kan Dutsen Sihiyona.Gama a can Ubangiji ya tabbatar da albarkarsa,har ma rai na har abada.

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini. “Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020 · Creative Commons - Attribution-ShareAlike [CC BY-SA]