Waƙar haurawa. 1Yabi Ubangiji, dukanku bayin Ubangijiwaɗanda kuke hidima da dare a gidan Ubangiji. 2Ku tā da hannuwanku a cikin wurinsa mai tsarkiku kuma yabi Ubangiji. 3Bari Ubangiji, Mahaliccin sama da ƙasa,ya albarkace ku daga Sihiyona.