Skip to content
The Believer's Library

Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020

Psalms 131 OHCB

Side by side with the Father's Heart Bible™

Waƙar haurawa. Ta Dawuda.

1Zuciyata ba mai girman kai ba ce, ya Ubangiji,idanuna ba sa fariya;ban dami kaina da manyan al’amura bako abubuwan da suka sha ƙarfina.

2Amma na haƙura na kuma kwantar da raina;kamar yaron da aka yaye tare da mahaifiyarsa,kamar yaron da aka yaye haka raina yake a cikina.

3Ya Isra’ila, sa zuciyarka ga Ubangijiyanzu da har abada kuma.

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini. “Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020 · Creative Commons - Attribution-ShareAlike [CC BY-SA]