Skip to content
The Believer's Library

Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020

Psalms 130 OHCB

Side by side with the Father's Heart Bible™

Waƙar haurawa.

1Daga cikin zurfafa na yi kuka gare ka, ya Ubangiji;

2Ya Ubangiji, ka ji muryata.Bari kunnuwanka su sauraraga kukata ta neman jinƙai.

3In kai, ya Ubangiji, za ka lissafta zunubai,Ya Ubangiji, wa zai tsaya?

4Amma tare da kai akwai gafartawa,saboda haka ake tsoronka.

5Zan jira Ubangiji, raina zai jira,kuma a cikin maganarsa na sa zuciyata.

6Raina na jiran Ubangijifiye da yadda mai tsaro yakan jira safiya,fiye da yadda mai tsaro yakan jira safiya.

7Ya Isra’ila, sa zuciya ga Ubangiji,gama tare da Ubangiji akwai ƙauna marar ƙarewakuma tare da shi akwai cikakkiyar fansa.

8Shi kansa zai fanshi Isra’iladaga dukan zunubansu.

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini. “Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020 · Creative Commons - Attribution-ShareAlike [CC BY-SA]