Skip to content
The Believer's Library

Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020

1 Chronicles 3 OHCB

Show OHCB only
Verse × ×
1 David's sons born to him in Hebron: the firstborn Amnon, by Ahinoam of Jezreel; the second Daniel, by Abigail of Carmel; Waɗannan su ne ’ya’yan Dawuda maza da aka haifa masa a Hebron. Ɗan farinsa shi ne Amnon ɗan Ahinowam mutuniyar Yezireyel; na biyun, Daniyel ɗan Abigiyel mutuniyar Karmel;
2 third, Absalom son of Maacah, daughter of Talmai king of Geshur; fourth, Adonijah son of Haggith; na ukun, Absalom ɗan Ma’aka ’yar Talmai sarkin Geshur; na huɗun, Adoniya ɗan Haggit;
3 the fifth, Shephatiah, by Abital; the sixth, Ithream, by his wife Eglah. na biyar, Shefatiya ɗan Abital; da kuma na shida, Itireyam ta wurin matarsa Egla.
4 Six were born to him in Hebron, where he reigned seven years and six months; in Jerusalem he reigned thirty-three years. Waɗannan su ne aka haifa wa Dawuda a Hebron, inda ya yi mulki shekaru bakwai da wata shida. Dawuda ya yi mulki a Urushalima shekaru talatin da uku,
5 Born to him in Jerusalem: Shimea, Shobab, Nathan, and Solomon—four by Bath-shua, daughter of Ammiel; kuma waɗannan su ne yaran da aka haifa masa a can. Shimeya, Shobab, Natan da Solomon. Waɗannan huɗu ne Bat-shuwa ’yar Ammiyel ta haifa.
6 also Ibhar, Elishama, Eliphelet, Akwai kuma Ibhar, Elishama, Elifelet,
7 Nogah, Nepheg, Japhia, Noga, Nefeg, Yafiya,
8 Elishama, Eliada, and Eliphelet—nine in all. Elishama, Eliyada da Elifelet, su tara ne duka.
9 These were all David's sons, besides the sons of his concubines; Tamar was their sister. Dukan waɗannan ’ya’yan Dawuda ne maza, ban da ’ya’yansa maza ta wurin ƙwarƙwaransa. Tamar ita ce ’yar’uwarsu.
10 Solomon's son was Rehoboam; Abijah his son, Asa his son, Jehoshaphat his son, Zuriyar Solomon su ne Rehobowam, da Abiya, da Asa, da Yehoshafat,
11 Joram his son, Ahaziah his son, Joash his son, da Yoram, da Ahaziya, da Yowash,
12 Amaziah his son, Azariah his son, Jotham his son, da Amaziya, da Azariya, da Yotam,
13 Ahaz his son, Hezekiah his son, Manasseh his son, da Ahaz, da Hezekiya da Manasse,
14 Amon his son, Josiah his son. da Amon, da Yosiya.
15 The sons of Josiah: the firstborn, Johanan; the second, Jehoiakim; the third, Zedekiah; the fourth, Shallum. ’Ya’yan Yosiya maza su ne, Yohanan ɗan fari, Yehohiyakim ɗa na biyu, Zedekiya ɗa na uku Shallum ɗa na huɗu.
16 The sons of Jehoiakim: Jeconiah his son, Zedekiah his son. Magādan Yehohiyakim su ne, Yekoniya ɗansa, da Zedekiya.
17 The sons of Jeconiah, the captive: Shealtiel his son, Zuriyar Yekoniya kamamme su ne, Sheyaltiyel,
18 Malchiram, Pedaiah, Shenazzar, Jekamiah, Hoshama, and Nedabiah. Malkiram, Fedahiya, Shenazzar, Yekamiya, Hoshama da Nedabiya.
19 Pedaiah's sons: Zerubbabel and Shimei. Zerubbabel's sons: Meshullam and Hananiah, and their sister Shelomith, ’Ya’yan Fedahiya su ne, Zerubbabel da Shimeyi. ’Ya’yan Zerubbabel maza su ne, Meshullam da Hananiya. Shelomit ce ’yar’uwarsu.
20 and Hashubah, Ohel, Berechiah, Hasadiah, and Jushab-hesed—five. Akwai kuma waɗansu biyar, Hashuba, Ohel, Berekiya, Hasadiya da Yushab-Hesed.
21 Sons of Hananiah: Pelatiah and Jeshaiah; sons of Rephaiah, sons of Arnan, sons of Obadiah, sons of Shecaniah. Zuriyar Hananiya su ne, Felatiya da Yeshahiya, Refahiya, Arnan, Obadiya da Shekaniya.
22 Sons of Shecaniah: Shemaiah. Sons of Shemaiah: Hattush, Igal, Bariah, Neariah, and Shaphat—six. Zuriyar Shekaniya su ne, Shemahiya da ’ya’yansa maza. Hattush, Igal, Bariya, Neyariya da Shafat, su shida ne duka.
23 The sons of Neariah: Elioenai, Hizkiah, and Azrikam—three. ’Ya’yan Neyariya maza su ne, Eliyohenai, Hezekiya da Azrikam, su uku ne duka.
24 The sons of Elioenai: Hodaviah, Eliashib, Pelaiah, Akkub, Johanan, Delaiah, and Anani—seven. ’Ya’yan Eliyohenai su ne, Hodawiya, Eliyashib, Felahiya, Akkub, Yohanan, Delahiya da Anani, su bakwai ne duka.
FHB

Scripture from Father’s Heart Bible™. © 2026 Spirit Media Publishing, the imprint of Spirit Media Inc. All rights reserved. In Divine Voice™ Color, the words spoken by our Father show in blue, the words of the Son in red, and the words of the Spirit in purple.

OHCB

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini. “Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible 2020 · Creative Commons - Attribution-ShareAlike [CC BY-SA]